Wanda ya shiga blue tick, yana addu’ar Allah ya ba shi dalilin yi.


Mai blue tick yana addu’ar neman samun mone.tization 💰.
Mai mone.tization yana addu’ar tsallake Below minimum Earning.
Wanda ya tsallake BME yana addu’ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu.
Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu’ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce.
Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu’ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa.
Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna.
Mu rage competition, mu gina juna.
Voir l'original
post-image
Cette page peut inclure du contenu de tiers fourni à des fins d'information uniquement. Gate ne garantit ni l'exactitude ni la validité de ces contenus, n’endosse pas les opinions exprimées, et ne fournit aucun conseil financier ou professionnel à travers ces informations. Voir la section Avertissement pour plus de détails.
  • Récompense
  • Commentaire
  • Reposter
  • Partager
Commentaire
Ajouter un commentaire
Ajouter un commentaire
Aucun commentaire
  • Épinglé